GABATARWA DAGA BAKIN SARKI TUTORIAL

SABON LOGO NA SARKI TUTORIAL 

SARKI TUTORIAL LOGO
RANAR BUDE WANNAN SITE 

 Ayau Ranar 30/01/2022 Zamu fara Posting Din Labarai Na Abunda yashafi al-amuran  Sau da Kullum Zamu runka kawo muku Duk Abunda yake faruwa a Arewacin Nigeria Dama ketare

GAISUWA TA MUSAMMAN DAGA SARKI TUTORIAL
Assalamma alaikum warahmatulla wabarkatuhu 
Ina yiwa dukwanda yake bibiyar wannan gida dama Wanda Basa bibiyar kamar Yadda kuka sani Sunana: TIJJANI BELLO Amma wasu sunfi sanina Da SARKI TUTORIAL AZARE. Ni Ina zaune a Garin Azare Kar kashin Bauchi State Katagum local government Azare an haifeni a shekara ta 17/01/2001.

MIYE DALILIN BUDE WANNAN SITE DIN?
Mun nude wannan site Badan komai ba Sai ram kamo muku Labarai Na Barkwanci da Nishadan tarwa dama Iliman tarwa, Abubbuwan da Suke Faruwa a duniya gaba data 

Post a Comment

Previous Post Next Post